RAHOTON TATTAUNAWA TSAKANIN SOCIAL MOBILIZATION UNIT DA ISLAMIYYA AND QU'RANIC SCHOOLS DA KUMA STATE AGENCY FOR MASS EDUCATION TARAUNI LGEA

A ranar 6/11/2025, a kayi zama tattaunawa tsakanin wadannan hukumomin domin ganin yadda za a aiwatar da jarrabawar yaran wannan yanki.
Kamar yadda aka bamu jadawalin yadda tsarin yake,mun nemi mamallaka makarantun( proprietors )mun kuma tattauna mun samu hadin kansu.